show episodes
 
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
  continue reading
 
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.
  continue reading
 
Artwork

1
Ta-da!

Jessica Lynn Williams

Unsubscribe
Unsubscribe
Mensal
 
Conversationalist Jessica Lynn Williams banters with makers, scientists, entrepreneurs, inventors, and all-around wonderful humans who are bringing something beautiful into this world.
  continue reading
 
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.
  continue reading
 
Artwork

1
Kukan Zuci

Hafsat Muhammad

Unsubscribe
Unsubscribe
Diariamente+
 
Kukan Zuci shiri ne wanda aka sadaukar da shi don wayar da kan al'umma game da halin rayuwa da mata ke tsintar kansu a ciki. Shiri ne da jaridar WikkiTimes za ta rinƙa kawo muku duk bayan sati biyu. Kukan Zuci zai bada gudumawa ta hanyar ba da dandali ga mata don bayar da labarin rayuwar su. Wannan shiri zai maida hankali kan wahalhalun da ake sha a cikin auratayya da kuma nuna wariya da kyamar ga yara mata cikin al’umma yayin da suka samu kansu cikin kalubalen rayuwa.
  continue reading
 
Artwork
 
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.
  continue reading
 
Artwork
 
Coco LaRain Veira speaking Inspirational truths that transform pain into power. Through song, poetry and a little humour to spice things up Coco soothes our souls, heal our hearts and strengthen our minds so we don't just survive but thrive in adversity. In 1992 after becoming a teenage mother Coco was asked to inspire her peers with her story and ta-da her speaking Career was launched. Now an award-winning Speaker, Certified Corporate Trainer, Professional Singer and Spoken Word Poet, Coco ...
  continue reading
 
Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
  continue reading
 
Artwork

1
Concept Media

Ibrahim Salisu nasir

Unsubscribe
Unsubscribe
Mensal
 
Tashache da zatake yada bayanai chikin harshen harshen hausa da turanchi. A kokarinta na wayarda kan matasa musanman ta basu karfin gwiwa wajen gudanaeda rayuwaesu. Hallau kuma da nishadantar dasu a ilimanche.....
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.
  continue reading
 
Artwork

1
The Great Canadian Leadership Podcast

The Great Canadian Training & Consulting Company

Unsubscribe
Unsubscribe
Mensal
 
Join us in our search for what makes a great communicator? How do leaders use their communication skills to inspire, create trust, and influence? It’s not easy. What did they do to get better? Listen bi-monthly to how you can improve your communication skills and take the steps to be a great leader in business. Tune in to hear each guest’s “failure ta-da” and see how they learned from a failure. Plus, check out the Three Stars, in which Joel distills what we learned into actionable points yo ...
  continue reading
 
Artwork
 
Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana keta daji da shi, ko a cikin jirgin ...
  continue reading
 
Är du kränkt? Eller övertänker du saker? Är du en jobbig Karen? Då kanske du ska lyssna lite på denna nöjes podden och ta noteringar ditt jävla pucko! Robin och Jocke, berättar livshistorier, testar varandra med konstiga frågor och annat dumt som faller dem i smaken. Denna podden spelas in live och kan höras i en discord server som heter Sherwood Kingdom.
  continue reading
 
Artwork
 
Through the medium of banter, hosts Laura Piccardi and Lindsay Drummond draw on their expertise as coaches, improvisers and small business owners to unpack the lives of solopreneurs and all the unique challenges we face. Expect unconventional conversations, stories that will make you go, “Oh my God, are they talking about me?!” and a cast of hilarious experts who will offer up lifestyle and business advice in their own unique way. The Banterpreneurs Podcast exists to lighten up the lives of ...
  continue reading
 
Artwork

1
Morning DUNG !

Ms. J & Pink Nono - Morning DUNG

Unsubscribe
Unsubscribe
Mensal
 
Listen in as Ms J and her partner Pink Nono discuss the pressing topics of life first thing in the morning. This unadulterated view on life gives insight into all of those early morning qualms we all have. Disclaimer: Morning Dung is recorded in the morning. Often times pajamas are still being worn. Negativity is almost a guarantee. If u cant handle it then go have your morning dung alone. But for the rest of you turd burglars, join us as we wait for our morning dung! Ps dont forget to liste ...
  continue reading
 
Artwork

1
Guilty Greenie

Evergreen Podcasts & Sarah Ferris Media

Unsubscribe
Unsubscribe
Mensal
 
Welcome to The Guilty Greenie Join hosts Cait Bagby, seasoned sustainability writer and storyteller and Sarah Ferris true crime podcaster and a very green around the gills greenie - (read “Cait’s guinea pig!”) Ever feel that if you’re not living in a cave, hand spinning the wool from your hand reared, yet free ranging llamas you’re pooping all over this glorious planet. Then you're not alone! We want to get real for a minute and focus on what we can achieve because we have no intention of mo ...
  continue reading
 
If you are an entrepreneur, consultant, or business owner who identifies as womxn, BIPOC, LGBTQ+, neurodivergent, disabled, or any other historically excluded identity, Now & Center is a space created for you. Join us to learn from a diverse and inclusive community of entrepreneurs who have a wealth of experience, are willing to tell it like it really is, and are rewriting the rules for business to center humans, social change, and standing in our authenticity and power. In each episode, you ...
  continue reading
 
Artwork
 
"Gullah/Geechee Riddim Radio" is the Blog Tak Show hosted by Queen Quet, Chieftess of the Gullah/Geechee Nation on behalf of the Gullah/Geechee Sea Island Coalition. www.gullahgeechee.net Cum fa yeddi bout who wi da and cunneck wid de riddim ob de sea wid wi Gullah/Geechee! Disya da we show-Gullah/Geechee Riddim Radio! Become a fan: http://www.facebook.com/pages/GullahGeechee-Riddim-Radio/204639859578067
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Shirin Kasuwa A kai miki Dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya tattauna irin asarar da aka yi a Najeriya sakamakon zanga zangar kwanaki 10 da ƴan ƙasar suka yi domin nuna adawa da tsadar rayuwa da rashin shugabanci na gari. Ministar masana’antu da Kasuwanci da kuma zuba jari na kasar Dr. Doris Uzoka Anite ta ce, alkakuma da suka tattara na wuc…
  continue reading
 
A wannan makon shirin zai mayar da hankali kan cutar borin gishiri ko kuma kumburin da mata ke fama da ita yayin da suke da dauke da juna biyu, wacce kuma a lokuta da dama kan haddasa asarar rayuka. Wannan cuta a Jamhuriyar Nijar na daga cikin wacce ke ciwa hukumomi tuwo a kwarya ganin yadda mata sama da dari biyar da 30 cikin kowace mace dubu daya…
  continue reading
 
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi duba ne kan yadda aka kammala gasar gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta nakasassu wato Paralympics da birnin Paris ya karbi bakunci, bayan kwashe tsawon kwanaki 11 ƴan wasa dubu 4 da dari 4 su na fafatawa a wasanni 22 da aka lashe lambobin 549. Kasar China ce dai ta jagoranci teburin lashe lambobin yabo …
  continue reading
 
Matsalar tsaro na ci gaba da ta'azzara a yankin arewa maso yammacin Najeriya, musamman a yan makwannin da suka gabata, inda 'yan bindiga ke kai hare hare suna kashewa ba tare da kaukauatawa ba. Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu tace tana iya bakin kokarin ta amma kuma jama'a na cewar har yanzu da sauran aiki.…
  continue reading
 
Shirin "Kasuwa akai miki dole" tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali ne kan matakin Babban Bankin Najeriya CBN na sayen motocin sulke na katsaita guda shida da ƙudin su ya haura naira biliyan 60, wanda gwamnan bankin da mataimakansa za su yi amfani da su, daidai lokacinda ƴan ƙasar ke fama da tsananin tsadar rayuwa. Ku latsa alamar …
  continue reading
 
A wannan makon shirin zai mayar da hankali kan ƙaruwar ƙananan yaran da ke fama da cutar yunwa ko kuma Tamowa a yankunan da ke fama da ƙarancin abinci, cikinsu kuwa har da Nijar, ƙasar da alƙaluman 2021 ke cewa akwai ƙananan yara ƴan ƙasa da shekaru 5 akalla miliyan 1 da dubu 800 da ke fama da rashin abinci mai gina jiki. A baya-bayan nan anga ƙaru…
  continue reading
 
Shirin a wannan makon zayyi duba ne kan sauye-sauyen da a Ka samu a gasar cin kofin zakarun turai. A makon da ya gabata ne dai hukumar kula wasannin kwallon kafar Turai UEFA ta gudanar da hadin yadda wasanin rukuni na gasar zakarun Turai karo na 70 zai gudana, ganin cewa a wannan karon an samu sauye-saye da dama a gasar. Kadan daga cikin sauye-sauy…
  continue reading
 
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon ya taɓo batun sake dawo da alaka da aka yi tsakanin Najeriya da Nijar, da yadda aka samu karuwan basukan da kasashen Afrika ke ciwowa daga China da kuma batun neman sanyawa wasu ministocin Isra'ila takunkumi da ƙungiyar tarayyar Turai ta nema mambobinta su yi. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shiri…
  continue reading
 
Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ na wannan makon ya mai da hankali ne a kan yadda wani zubin amfani da kayan gona musamman kayan marmari da a kan yi wa feshi ke haddasa matsalolin kamuwa da cututtuka masu lahani ga rayuwar bil'adama, har ma a iya samun rasa rayuka. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Michael Kuduson....…
  continue reading
 
Shirin kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya waiwayi shirin gwamnatin Ghana na ban gishiri in baka manda a musayar zinare da man fetir, duk dai a ƙoƙarin da ƙasar ke yi na haɓaka tattalin arziƙinta. Tun a bara ne gwamnatin na Ghana ta ƙaddamar da tsarin na ban gishiri in baka manda, wanda ta ƙarbi tan dubu 40 na man disel da ƙud…
  continue reading
 
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya duba yadda kasuwancin kifi a Najeriya ya ke neman ya gagari masu sana’ar saboda tsadar abincin da ake kiwon kifi da shi da farashin sa ya ƙaru, lamarin da ke barazana musamman ga ƙanana da matsakaitan ƴan kasuwa a fannin. Farashin buhun abincin kifi ya tashi daga N18,000 a shekara…
  continue reading
 
Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan mako ya yi duba ne kan wata hadaka da aka samu tsakanin gwamnatin jihar Kogi da kuma katafaren kamfanin nan na sarrafa amfanin gona a Najeriya Wato OLAM, domin farfado da tsarin aikin Malaman Gona ta hanyar horar da wadanda jihar ke da su tare da kara yawansu a kokarin da bangarorin biyu ke yi na shirya samun n…
  continue reading
 
Shirin Mu zagaya Duniya da ke bitar labaran mako tare da Nura Ado Suleiman ya taɓo yadda ambaliyar ruwa ke ci gaba da ɓarna a sassan arewacin Najeriya a wani yanayi da hukumar NEMA ke gargaɗi kan yiwuwar ambaliyar ta shafi mutane fiye da miliyan 3 a jihar Kano kaɗai.Por RFI Hausa
  continue reading
 
A yau shirin zai waiwai kasar Ghana, inda basusukan da ake bin kasar ya karu da dala biliyan 47.4 / Cidi biliyan 658.6 a cikin watanni biyun farko na shekarar 2024. Babban Bankin ƙasar ta Ghana ne ya fitar da wadandan alkaluma cikin wani rahoton da ya fitar na taƙaitaccen Bayanan Tattalin Arziki da Kuɗi na watan Mayun shekarar 2024. A cewar babban …
  continue reading
 
Wasannin guje-guje da tsalle-tsalle da ke gudana a nan birnin Paris na tafiya yadda aka tsara, inda kawo yanzu an kammala wasu wasanni da dama wasu kuma ana daf da kammala su. 'Yan wasan tawagar kwallon kwando ta Mata ta Najeriya na ci gaba da fatan ganin a wannan karon ta samu nasarar tsallake matakin rukuni, ganin yadda suka dage wajen lashe wasa…
  continue reading
 
Mu Zagaya Duniya, shiri ne da ya saba tacewa gami da zaɓo wasu daga cikin muhimman labarun lamurran da suka wakana a makon da ya ƙare domin bitarsu tare da Nura Ado Suleiman. Shirin wannan makon ya fi mayar da hankali ne wajen bitar yadda zanga-zanga kan tsadar rayuwa da kuma neman shugabanci nagari ta gudana a sassan Najeriya, inda a wasu sassa za…
  continue reading
 
A wannan mako shirin ya mayar da hankali ne kan wani rahoto da hukumar ƙididigar ta Najeriya ta fitar cewa an sake samun hauhawan farashin kayayyaki wanda ƙasar ba ta taɓa gani ba cikin shekaru 30, daidai lokacin da gwamnatin ƙasar ke faɗi tashin kawowa al’umma sauƙi kan tsananin rayuwa da suke ciki, tare da amincewa da Naira dubu 70 a amatsayin ma…
  continue reading
 
Loading …

Guia rápido de referências