Fique off-line com o app Player FM !
Tambaya da Amsa akan tarihin jaruman film ɗin Kasar India Shah Rukh khan da Salman Khan
Manage episode 455462995 series 1454264
Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku taƙaitaccen tarihi ne na fitattun jaruman film ɗin India domin sanin inda suka fito da kuma alaƙar dake tsakaninsu, wato Sharuh khan da Salman Khan.
29 episódios

Semua episod
×1 Tasirin allura rigakafin cizon sauro a Najeriya 19:59
1 Labarin man fetur da aka fara hakowa a arewacin Najeriya 19:38
1 Ƙarin bayani kan ikon Majalisan Dattawa da ta Wakilai a Najeriya 21:05
1 Tambaya da Amsa akan tarihin jaruman film ɗin Kasar India Shah Rukh khan da Salman Khan 21:25
1 TAMBAYA DA AMSA akan bambancin ICC da ta ICJ wajen gudanar da shari'a 20:09
1 Bayani kan sabuwar kungiyar 'yan Arewa da ke da'awar kawo shugabanci na gari 18:09
1 Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi 20:00
1 Tambaya da Amsa:-Taƙaitaccen tarihin Ibrahim Ra'isi tsohon shugaban Iran 20:17
1 Bayani a kan hotunan da ake bugawa a jikin takardun kuɗi 19:42
1 Alfanun siyasar Birtaniya ga kasashen Afrika,ko yaya zaben su ke gudana? 19:50
1 Tasirin da tarzoma ke yi ga tattalin arziƙin ƙasa 17:26
1 Amsar tambaya kan salon siyasar Birtaniya da banbancinta da na sauran ƙasashe 19:50
1 Shin yaya duniyar aljanu take da kuma yadda ma'askin dare ke gudanar da aikin sa? 20:17
1 Ƙarin bayani kan yarjejeniyar SAMOA da ta haifar da cece-kuce a Najeriya 18:18
Bem vindo ao Player FM!
O Player FM procura na web por podcasts de alta qualidade para você curtir agora mesmo. É o melhor app de podcast e funciona no Android, iPhone e web. Inscreva-se para sincronizar as assinaturas entre os dispositivos.